Vocab Flashcards
Agwagwa
Duck
Miyan yakuwa
Sorrel soup
Miyan kuka
Boab soup
suna
Name (aqeeqah too)
na
my
zo
come
nan
Here
mu
Us
je
Go
mota
Car
zain
I will
Co
Eat
abinci
Food
Litinin
Monday
Talata
Tuesday
Laraba
Wednesday
Alhamis
Thursday
Jumua
Friday
Assabar
Saturday
Lahadi
Sunday
yaw
today
gobi
tomorrow
rana
day
dare
night
mako
week
wata
month
shakara
year
daKiKa
second
minti
minute
awa
hour
safe (sapey)
morning
da rana
afternoon
da la’asr
afternoon
yamma
evening
tsakar rana
noon
tsakar dare
midnight
yanzu
now
daga baya
later (afterwards)
palo (falo)
living room
tarkace
kharabeet shop
ki
you (f)
ka
you (m)
ku
you (pl. m and f)
su
them
gida
house
sha
to drink
ruwa
water
dafa
to cook
kira
to call
anjima
later
KanKane
tiny
babba
big
karami
small
yi
do
toh
ok
ya yi
it is
kyau
good / beautiful
Daluba
student (f)
Dalubi
student (m)
ta
my (f)
ni
me
ina
I am
girki
cooking (v)
wasa
playing (v)
karatu
reading (v)
shara
sweeping (v)
tuKi
driving (v)
tsaftacewa
cleaning (v)
barci (bacci)
sleeping (v)
rubutu
writing (v)
zuwa
coming (v)
tafiya
going / walking / travelling (v)
guga
ironing (v)
kallo
watching (v)
yanka
cut / chop
gauraya
stir
juya
mix / turn
gasa
grill v)
gashi
a grill
soya
to fry
tafasa
to boil
Dauraya
rinse
tsame
drain
shayi
tea
kofi (kaufee)
coffee
kofi (kaufi)
cup
faranti
plate
kwano
bowl
wuKa
knife
cokali
spoon
tukunya
pot
kayan Kamshi
spices
bredi
bread
madara
milk
shinkafa
rice
wake
beans
namen kaza
chicken
namen rago
lamb
kifi
fish
gishiri
salt
yaji
chilli
tumatr
tomato
dankali
potato
Kwai
egg
masara
corn
tafarnuwa
garlic
dankalin haisa
sweet potato
taliya
pasta
doya
yam
albasa
onion
alaiyahu
spinach
karas
carrot
kuBewa
okra
atarihu
scotch bonnet
kuka
baobab
romo
broth
miya
stew
tattasai (tattashi)
bell pepper
mai
oil
suga
sugar
ba ni
give me
ba shi
give him
ba mu
give us
ba su
give them
ba ta
give her
ina (inaa)
where is?
gashi nan (gaashi)
here it is
ga ta (gaata)
here she is
gashi (gaashi)
there it is
littafi
book
Kofa
door
taga
window
tabule
curtain
babur
motorbike
tsinstiya
handbroom
kazamin banza
dirty ——
sannu da zuwa
welcome back
tandan waina
masa pan
zani
wrap cloth
zanin goyo
zani used to hold a baby
goyo
putting a baby on ur back
ke / na
present tense markers (actions)
goggoro
head wrap
shadda
plain brocade zani (formal)
atumfa
zani while its srill fabric (traditional print)
atempa
dress made from atumfa (just?)
lace
lace zani (formal)
malmala
ball of tuwo etc
kayan ciki
tripe etc.
sannu da dawowa
welcome back
not physically
wanna
this
wancan
that
waDannan
these
waDancan
those
kusa
near
zo kusa
come close
matso kusa
come closer
matso kusa da ni
come close to me
na kusa na
I am about to
da
conjunction
and
da kuma
conjunction
and also
—- da —- da kuma —-
amma
conjunction
but
ko
conjunction
or
me?
what?
yaushe?
when?
ina?
where?
wa?
who?
wanne?
which
meyasa?
why?
sai kin zo
until you come
ina zuwa
I am coming
na gode
thank you
ina kewanki
i miss you
ni ma ina kewanki
I miss you too
abincin
the food
ya yi daDi soaai
it is tasty very
kin isa gida lafiya?
did uou get home safely?
kin
did you? (f)
isa
areiva
ka
you (m)
kun
did you? (pl mf)
sun
did they?
mun
did we?
ma
also
na (su na bacci)
are
kin cika musu
you always bicker/ argue
Allah ya karbi azuminki
may Allah accept tour fast
tsarki
clean your awrah
fito
come out
sifili
0 zero
daya
1
biyu
2
uku
3
hudu
4
biyar
5
shidd
6
bakwai
7
takwas
8
tara
9
fom
10
goma sha daya
etc.
11
ashirin
20
talatin
30
arbain
40
hamsin
50
sittin
60
sabain
70
tamanin
80
tasani
90
dari
100
dari biyu
etc.
200
dubu
1000
dubu daya da daya
1001
ina sonki
I love you (sister-friend)
ni ma ina sonki
I love you too
ta na
is doing (f)
noura tana wasa.
ya na
is doing (m)
muhammed yana wasa.
su na
is doing (pl)
sara da yasmeen su na wasa.
mu na
is doing (we)
mu na wasa.
ma
also
na
are
su na bacci
you are sleeping
yarda
approve
da Allah
please
na gode
thank you
ba komai
uou’re welcome
gafara dai
excuse me
yi haKuri
sorry
jira
wait
kafin
before
Karfe Daya
one o’clock
Karfe biyu
two o’clock
janairu
january
febrairu
february
maris
march
afurilu
april
mayo
may
juni
june
juli
july
agusta
august
satumba
september
oktoba
october
nuwamba
november
disamba
december
baki
black
fari
white
toka-toka
grey
ja
red
shudi
blue
rawaya
yellow
kore
green
launi ja da rawaya
orange
launi mai ja da shudi
purple
rowan Kasa
brown
kai
head
idanu
eyes
kunnuwa
ears
hanci
nose
baki
mouth
hannu
arm / hand
Kafa
leg
tarin Kafa
feet
kirji
chest
fata
skin
tsoka
muscle
jini
blood
guda nawa?
how many?
mai kyau
good
mara kyau
bad
sauri
fast
a hankali
slow
mara nauyi
light (weight)
mai nauyi
heavy (weight)
haske
light
color or brightness
duhu
dark
color or brightness
Kara
loud
shiru
quiet
zafi
hot
sanyi
cold
Dumi
warm
mai zafi
painful
mai daDi
pleasant
ina murna / baKin ciki.
i am happy / sad.
ina fushi.
I am angry.
na gaji.
I am tired.
na ji kunya.
I am embarrassed.
na yarda / ban yarda ba.
I agree / disagree.
ina so wannan / ban a son wannan.
I like / dislike this.
na dmu / ina jin
I am worried / concerned
nawa ne wanna?
how much is this?
mene ne kuDinsa?
what is the cost?
kuDi
money
wirin cin abinci
restaurants
jirgin Kasa
train
safa
bus
kwalekwale
boat
taba abinci
snack
naman sa
beef
ganyayyaki
vegetables
ina jin yunwa.
I am hungry
ina Kishi.
I am thirsty
ina Koshi.
I am satisfied.