Sentences Flashcards
ki kira su anjima.
you call them later
zan sha ruwa.
I will drink water
ku zo gida na anjima.
you (pl) come to my house later.
ka dafa abinci ka je ka kira su.
(you) cook food (and) go call them (to come).
anjima zan kira ki.
later, I will call you.
gidan su zan je.
I will go to their house.
toh yayi kyau Daluba.
ok its good student.
su yusuf sun yi bacci.
they -yusuf- have done sleeping.
su aseil sun gama aikin gida?
have they (aseil and co) finished their homework?
sara da yasmeen sun yi bacci?
have sara and yasmeen gone to sleep?
ina kewan ki.
I miss you.
noura tana wasa.
noura is playing.
muhammed ya na wasa.
muhammed is playing
sara da yasmeen su na wasa.
sara and yasmeen are playing.
mu na wasa.
we are playing
ina karatu.
i am reading/studying.
ina karanta hausa.
i am studying hausa.
ba wa baba albasa.
give to baba an onion.
inã albasa.
where is onion?
ina dafa abinci.
I am cooking food.
yana dafa abinci.
he is cooking food.
tana dafa abinci.
she is cooking food.
suna dafa abinci.
they are cooking food.
mu na dafa abinci.
we are cooking food.
sa albasa a nan.
put onion here.
sa albasa a can.
put onion there.
meh zaku ci da sãfa?
what will you eat in the morning?
what are you having for breakfast?
da meh zaku karya?
with what are you breaking?
what are you having for breakfast?
na zo amma ba ka nan.
I came but you’re not around.
na tafi amma za na dawo.
I’ve gone but I will come back.
za ka iya tashi ko zaunawa.
you can stand or sit down.
ka na so ka tafi ko ka tsaya?
do you want to go or stay?
me ne sunan ka?
what is your name (m)?
me ka ke nufi?
what do you mean?
ina littafin ta?
where is her book?
wa ne shi?
who is he?
wanne ka ke so?
which one do you like?
meyasa ni?
why me?
meyasa ka tafi gida?
why did you go home?
na kusa na tafi.
I am about to go.
na kusa na tafi gida.
I am about to go home.
na kusa na zo.
I’m about to come.
na kusa na zo wurin ka.
i’m about to come to your place (m).
na kusa na fara.
I’m about to start.
na kusa na fara aiki.
I’m about to start working.
na kusa na gama.
I’m about to finish.
na kusa na gama aikin.
I’m about to finish the work.
na kusa na daina.
I’m about to stop.
na kusa na daina wassa.
I’m about to stop playing.
na kusa na samu ____.
i’m about to get/have _____.
kin isa gida lafiya?
did you get home safely?
ya yi daDi sosai.
it is very tasty.
kin cika musu.
you always bicker/argue 😁
Allah ya karbi azuminki.
may Allah accept your fast.
zan sha lemu hudu.
I am going to have 4 oranges.
ko zai sa ni kashi.
maybe it will make me poo.
shekarunka nawa?
how old are you?
mene ne sana’arka?
what do you do for a living?
wasu irin wasanni kake so?
what are your hobbies?
ba ni da lafiya.
I am sick.
ina lafiya.
I am fine.
wannan abokina ne.
this is my friend.
wannan mahaifi ne.
this is my father.
wannan mahaifiya ne.
this is my mother
wannan da ne.
this is my son.
wannan ‘ya ne.
this is my daughter.
na yi farin cikin haDuwa da kai.
I am pleased to meet you.
mene ne wannan/wancan?
what is this /that?
said a safe.
goodnight
ina Dakin hutawar?
where is the restroom?
na fahimta.
I understand.
ban fahimta ba.
i do not understand.
da Allah, ko zan samu ___?
please, may I have ____?
na gode
thank you
ba komai
you’re welcome
gafara dai.
excuse me
yi haKuri.
sorry
jira
wait.
kafin
before