More General Phrases Flashcards
Tafi!
Go!
Dakata!
Stop!
Kada ka/ki tafi!
Don’t Go!
Tsaya!
Stay!
Zo nan!
Come here!
Yi shiru!
Be quiet!
tafi a miƙe
Go straight
Tsaya!
Wait!
Mu tafi!
Let’s go!
Zauna!
Sit down!
mai kyau
Good
mai kyau
Better
mafi kyau
Best
lalatacce
Bad
lalatacce
Worse
mafi lalacewa
Worst
mafi tsawo
Taller
mafi gajarta
Shorter
mafi ƙanƙanta
Younger
mafi tsufa
Older
mai tsawo kamar
As tall as
mai tsawo
Taller than
gajere
Shorter than
mai kyau
More beautiful
mai ƙarancin kyau
Less beautiful
mafi kyau
Most beautiful
Farin ciki or Jin Dadi
Happy
mai farin ciki
Happier
mafi farin ciki
Happiest
Ka/kina cikin farin ciki
You are happy
Ka/ki na cikin farin ciki kamar Maya
You are as happy as Maya
Kin fi Maya farin ciki
You are happier than Maya
Kai/ke ne/ce mafi farin ciki
You are the happiest
Sannu!
Hi!
Barka da Asuba
Good morning!
barka da Rana!
Good afternoon!
Barka da Yamma!
Good evening!
Yaya kuke?
How are you? (polite)
Yaya kake?
How are you? (friendly)
Yaya dai?
What’s up? (colloquial)
Kalau, na gode!
I’m fine, thank you!
Ku fa?
And you? (polite)
Kai fa?
And you? (friendly)
Mai kyau
Good
Ka/kin iya Turanci?
Do you speak English?
Jira ni
Just a little
Yaya sunanka/ki
What’s your name?
Suna na (John Doe)
My name is (John Doe)
Na yi farin cikin haɗuwa da kai/ke
Nice to meet you!
kana/kina da kirki
You’re very kind!
Mutumin ina ne kai?/Mutuniyar ona ce ke?
Where are you from?
Ni ɗan Amurka ne/ Ni yar Amurka ce
I’m from the U.S (I’m American)
A ina kake/kike da zama?
Where do you live?
Ina zaune a Amurka
I live in the U.S
Kana/kina jin daɗin zaman nan
Do you like it here?
Shekarunka/ki nawa?
How old are you?
shekaruna (ashirin, talatin)…
I’m (twenty, thirty…) Years old
Kana/kina da aure?
Are you married?
Kana/kina da ya’ya
Do you have children?
Zan tafi
I have to go
In an jima zan dawo
I will be right back!
Na yi farin cikin haɗuwa da kai/ke
Nice to meet you!
Zan iya jarraba magana da kai/ke da Italiyanci?
Can I practice Italian with you?
Ban iya Faransanci da kyau ba
My French is bad
ya kamata inyi ta gwajin Faransanci na
I need to practice my French
Kana/kina so muyi tattaki?
Would you like to go for a walk
Zan iya samun lambar wayarka/ki?
Can I have your phone number?
Zan iya samun imen ɗin ka/ki?
Can I have your email?
Ka/ki na da aure?
Are you married?
ni da aure
I’m single Ba
Ka/ki na da lokaci gobe da maraice?
Are you free tomorrow evening
Ina so in gayyace ka/ki cin abincin dare
I would like to invite you for dinner
A ina kake/kike da zama?
Where do you live?
Yaushe za mu haɗu?
When can we meet?
kana/kina so?
Do you like it?
Ina son shi sosai
I really like it!
Ina sonka/ki
I love you
Za ka/ki aure ni?
Would you marry me?