Lesson 1 Flashcards
greeting
gaisuwa
morning
safe / safiya
good morning
ina kwana / barka da safia / barka da safe
response to good morning
lafiya kallau / barka dai / barka kadai
how are you?
ina gajiya (gaja)
response to ‘how are you?’ / I’m fine
ba gajiya
early morning greeting
barka da asuba
good afternoon
ina wuni / ina yini / barka da rana / barka da wuni
response to good afternoon
lafiya kallau
good evening
ina wuni / ina yini
good evening father
ina wuni baba / barka da yamma baba / barka da yammaci baba
good evening mother
ina wuni mama
good afternoon father
barka da yini baba
uncle
kawu
work
aiki
family
iyali
how is work?
yaya aiki?
we thank God
aiki da Godiya
How is your family?
yaya iyali?
they are fine
suna nan lafiya
you are welcome
sannu da zuwa / barka da zuwa
welcoming a male
sannun ka da zuwa / barkanka da zuwa
welcoming a female
sannun ki da zuwa / barkanki da zuwa
welcoming multiple people
sannun ku da zuwa / barkanku da zuwa
goodbye
sai (say) an jima
response to ‘goodbye’
mu jima da yawa / a jima da yawa / to, sai an jima