Hausa Flashcards
Learn some basic Hausa phrases
Move
Mo-jey
Muje
Come here
Zow nan
Zo nan
Follow me
Beeyow nee
Biyo ni
Stay here
TSayah nan
Tsaya nan
Wait here
Jeerah a nan
Jira a nan
Come with me
Zow moo-je
Zo muje
Be quiet
Yee sheeroo
Yi shiru
Lower your hands
Sawkey han-na-yen-kah
Sauke hannayenka
Lie down
Qwa-ntah
Kwanta
Get up
Ta-shee
Tashi
Turn around
Joo-yah
Juya
Walk forward
Ta-pee gaba
Tafi gaba
Form a line
A-yee la-yee
Ayi layi
One at a time
Dayah ba-yan Dayah
Daya bayan Daya
You are next
Kae ney a gabah
Kai ne a gabah
No talking
Bah maganah
Ba magana
Give me
Bah-nee
Ba ni
Calm down
Ka nah-TSoo
Ka natsu
Go
Ta-pee
Tafi
Put
Saka-h
Saka
Take
Daw-kee
Dauki
Load
Dora-h
Dora
Unload
Saw-key
Sauke
Help me
Tae-maka-h min
Taimaka min
Show me
Noonah min
Nuna min
Welcome
Sannu da zuwa
Hello
Sannu
Salama alaikum
A gaishai ka
How are you?
Kana lahiya (lafiya) (m) Kina lahiya (lafiya) (f)
Reply to ‘Kana lafiya’
Lafiya (good) Lafiya lau (fine)
What’s your name?
Mi sunanka? (m)
Mi sunanki? (f)
My name is…
Sunana…
Pleased to meet you.
Ina farin cikin haduwa da kai.
Good Morning
Ina kwana? (How did you sleep?)
Lahiya (Lafiya) lau. (Reply - in health)
Good Afternoon
Barka da yamma
Good Evening
Barka da yamma
Good Night
Allah ya ba mu alheri
Mu kwana lafiya
Goodbye
Sai sannu
Sai an jima
Sai gobe
Do you understand?
Kana jin harshen?
I understand
Na gani
I don’t understand
Ban gane ba
Yes
Eh
No
A’a
Maybe
Watakila
I don’t know
Ban sani ba
Please speak more slowly
Fadi sannu sannu
Please say that again
Dan Allah kara fada
Do you speak English?
Kana jin harshen turanci kuwa?
Excuse me
Gafara dai
How much is this?
Nawa ne?
Sorry
Sannu barka
Yi hak’uri
Please
Don Allah
Thank you
Na gode
You’re welcome (reply to ‘Na gode’)
Ba kome
Go away!
Tafi daga nan!
Help!
Taimaka!
Stop!
Tsaya!
Dakata!
Do you see?
Kuna gani?